Request edit access
Katsina Post readers' satisfactory survey
Barkan mu da war haka. Muna so muji ra'ayin ku maso bibiyar KATSINA POST don inganta kafar yada labaran mu ta hanyar da zamu cigaba da ilmantar da ku game da al'amurran dake faruwa a zagayen mu.
Muna so ku saki jiki ku fada mana gaskiyar abun da ke ran ku kasantuwar ba mu da bukatar mu san ainahin mai bada amsar.
(We want to hear your feedback so we can keep improving our news media outlet and content in order to serve you even better. Please fill this quick survey and let us know your thoughts (your answers will be anonymous).
A ina ku ke da zama? (Where do you reside?) *
(Shekarun ku nawa a duniya?) What is your age? *
(Jinsi) Sex *
(Wace kafar mu ku ka fi ziyarta) Which of our website do you read most? *
(Tun yaushe kuke bibiyar Katsina Post?) How long have you been reading Katsina Post? *
(A ra'ayin ku; ma'aikatan Katsina Post suna inganta yadda suke aikin su?) Do you feel that the quality of reporting by Katsina Post is improving gradually? *
(A ra'ayin ku; Ya kamata mu rika yin labarai daga wajen Katsina) Do you think we should intensify writing news from outside Katsina? *
(A saman sikelin 1 zuwa 5, ta ya za ku iya bayyana adalcin mu ga dukkan bangarori) On a scale of 1 to 5, how Neutral is Katsina Post? *
(Masu adalci) Very Neutral
(Marasa adalci)Very Biased
(A ina kuka fi samun labaran mu?) Where do you find our news the most? *
(Me ku ka fi so game da Katsina Post?) What do you like most about Katsina Post? *
Your answer
(Me ku ka fi ki game da Katsina Post) What do you hate most about Katsina Post? *
Your answer
(Me ku ke so mu fara yi?) What do you think we should start doing?
Your answer
(Me ku ke so mu dena yi?) What do you think we should stop doing?
Your answer
(Ko kuna da wata shawata daban da za ku bamu?) Any other thing you want to tell us?
Your answer
Ku ajiye lambar wayar ku domin tuntuba (Ba dole bane)
Your answer
Submit
Never submit passwords through Google Forms.
This content is neither created nor endorsed by Google. Report Abuse - Terms of Service